Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda jami’an tsaro ke kula da dan Ministan Abuja, Nyesom Wike da ya jawo cece-kuce sosai

An ga Bidiyon dan Ministan Abuja, Nyesom Wike da yanda jami’an tsaro ke kula dashi wanda hakan ya matukar dauki hankula.

Da yawa sun bayyana mamaki da fadar cewa hakan bai dace ba.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1949459715622084960?t=mxxt1FrBW3k7IHMkcx56NA&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya kai ziyara gidan malamar da aka zarga da satar yara inda ya sha Alwashin kula da yaran data bari kamar nasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *