Monday, December 16
Shadow

DA DUMI-DUMI: A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar

A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar,

Yarjejeniyar za a ƙulla ta ne da manyan jami’ai daga manyan kamfanonin kasar Sin guda 10, wadanda hadakar kadarorin da ke karkashin kulawar su ya zarce dala tiriliyan N3tr.

Masana’antu daban-daban din suna wakiltar ɓangarori daban-daban, da suka haɗa da fasahar sadarwa, da man fetur da gas, aluminum, da haɓaka tashar jiragen ruwa, da sabis na kudi, da fasahar tauraron dan adam da sauransu.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin jihar Sokoto ta kama wata budurwa dòn tayi kira kan mátsalar tsaròɲ garinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *