Tuesday, October 13
Shadow

Rahama Sadau ta taya mataimakin shugaban kasa, Murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

A yau ne dai mataimakin shugaban kasar ya yi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

Karanta Wannan  Ganin Shugaba Tinubu sanye sa Agogon Naira Miliyan 387 ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *