Tuesday, April 7
Shadow

Wata Sabuwa: Najeriya ce kasar Duniya ta 3 wajan ciyo bashi daga bankin Duniya a karkashin mulkin Shugaba Tinubu

Najeriya ta zama kasa ta 3 a Duniya wajan yawan cin bashi daga bankin Duniya a karkashin mulkin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.

A shekarar 2024 kadai, Gwamnatin Najeriya ta ciwo bashin jimullar Dala biliyan 2.2 daga bankin na Duniya.

A baya dai kamin zuwan gwamnatin Tinubu, Najeriyarce kasa ta 4 a cikin jerin kasashen da suka fi cin bashin bankin Duniyar.

Kasar Bangladesh ce dai ta daya a Duniya wajan yawan cin bashin daga bankin Duniya, Sai kuma kasar Pakistan ta 2.

Karanta Wannan  Gidajen Man fetur din Najeriya A.A Rano, Total, Mobil, sun rage farashin man fetur dinsu a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *