Friday, December 5
Shadow

Hotuna:Kalli yanda Rahama Sadau ta kaiwa Halima Atete ziyara

Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta kaowa tsohuwar abokiyar aikinta, Halima Atete ziyara a gidan mijinta a Maiduguri.

Rahama ta saka hotunan da suka dauka tare a shafin ta na sada zumunta.

Karanta Wannan  An kàshè mutum fiye da 1500 da sace fiye da 2000 a Najeriya - NHRC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *