Gwamnatin tarayya ta fara siyar da metric ton 30,000 na nikakken shinkafa ga al’ummar Najeriya akan farashin naira n40,000 akan kowanne buhu mai nauyin kilo 50.
A ranar Alhamis ne a Abuja Ministan Noma, Abubakar Kyari ne ya kaddamar da rabon tallafin shinkafar kan wannan farashin.
Shin ko shinkafar tazo gare ku a halin yanzu ?