Wednesday, September 2
Shadow

Shugaba Buhari ya ce ba zai rubuta takarda ba kamar yadda sauran Shuwagabanni ke yi saboda gudun kada ya ɓatawa wasu mutane da iyalansu suna

Shugaba Buhari ya ce ba zai rubuta takarda ba kamar yadda sauran Shuwagabanni ke yi saboda gudun kada ya ɓatawa wasu mutane da iyalansu suna

Mista Buhari ya ce ba zai yiwu ya rubuta takarda ba tare da ya ambaci sunayen wasu mutane ba wanda hakan ka iya jawo masu ɓacin rai ko bacin suna

Me zaku ce?

Karanta Wannan  HOTO: Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya gana da shugaban ƙasa Bola Tinubu a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Litinin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *