Saturday, May 17
Shadow

Hotuna: Matashi ya kashe kansa bayan da Talauci ya masa yawa bai iya ciyar da iyalansa, matarsa ta koma yin lalata da abokansa suna bata kudi

Wannan matashin na zaunene a Masaka, Angwa Jaba, dake karamar hukumar Karu. Ya kashe kansa ranar 9 ga watan Satumba.

Talauci ne ya masa yawa baya iya ciyar da iyalansa, kuma ya gano matarsa tana yin lalata da abokansa dan ta samu kudi.

Koda ya tuhumeta akan hakan tace masa tana neman hanyat da zata tallafa musu samun abinci ne.

Suna da yara 3, magidancin ya ji cewa abin ya masa yawa dan hakane ya dauki rayuwarsa.

Karanta Wannan  Ji yanda aka kama Wata Babbar mace me danwake data yiwa Almajiri me shekaru 14 fyàdè a jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *