Monday, December 16
Shadow

RABO DAGA ALLAH: Wani Mahauci Ya Tsinci Macury A Cikin Saniya Wanda Kudinsa Ya Kusan Naira Milyan Goma

Daga kasuwar Getso ta karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano wani bawan Allah ya tsinci makuri a cikin saniya da kudin makurin ya tasamma naira miliyan goma.

Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo

Karanta Wannan  Hoto:Kunun Aya a gaban Gwamnan Nasarawa ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *