Wednesday, October 9
Shadow

RABO DAGA ALLAH: Wani Mahauci Ya Tsinci Macury A Cikin Saniya Wanda Kudinsa Ya Kusan Naira Milyan Goma

Daga kasuwar Getso ta karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano wani bawan Allah ya tsinci makuri a cikin saniya da kudin makurin ya tasamma naira miliyan goma.

Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo

Karanta Wannan  Hajji 2024: Fiye da maniyyata miliyan ɗaya da rabi ne za su sauke farali

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *