Mata a kasar Uganda sun fito dan yin zanga-zangar mulkin rashin adalci da ake musu.
Saidai abinda ya fi daukar hankali shine yanda matan suka yi wannan zanga-zangar tsirara.
Matan dai sun cire kayansu inda suka rika bayyana rashin jin dadin halin da kasarsu ke ciki.