SO GAMÒN JINI: Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat ‘Yar TikTok, Idan Har Ta Amíɲce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer.
“Ni dan asalin jahar Zamfara ne, na kuma shirya tsaf tare da tsarkake niya, dòmiɲ mu rufawa juna asiri akan auran Hafsat, tare da biyan sadaki kamar yadda addinin musuluɲci ya tanada, inji matashin kamar yadda ya bayyana a shafinshi na Facebook.
Wace shawara zaku bashi?