Saturday, December 13
Shadow

Ni yanzu bakin Jini gareni>>Haruna Talle Mai fata

Tauraron Fina-finan Hausa, Haruna Talle Mai fata ya bayyana cewa, shi a yanzu bakin jini gareshi inda yace yanzu babu budurwar dake sonsa.

https://twitter.com/el_uthmaan/status/1843007673274671269?t=DO5MOmksGRY4LauMyae3gw&s=19

Ya bayyana hakane a hirar da abokiyar aikinsa, Hadiza Gabon ta yi dashi a shirinta na shafin Youtube.

Talle ya bayyana abubuwan da suka dauki hankali a cikin hirar tasu ciki hadda inda yake cewa yayi nadamar barin sana’ar fata ya koma harkar fim.

Karanta Wannan  Duk Macen Dake Son Shiga Harkar Fim Din Hausa Ta Yi Hakuri Ta Je Ta Yi Aure Na Cikin Kannywood Din Ma Fata Muke Su Samu Maza Su Yi Aure, Cewar Abubakar Maishadda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *