Sunday, August 9
Shadow

Kalli Kayatattun hotunan Fati Washa

Tauraruwar Fina-finan hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka.

Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Kalli karin kwalliyar Sallah ta Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *