Darajar Naira ta tashi sosai a kasuwar canji a yau Talata, 8 ga watan October.
A yau din an sayi dala akan naira 1561.76 a ranar Litinin dai an sayi dalar akan Naira N1635.15 hakan na nuna Naira ta samu karuwar daraja har ta Naira 73.39.
Hakan ya farune a kasuwar Gwamnati.
Saidai a kasuwar bayan fage, Darajar Nairar faduwa ta yi inda aka sayi dala akan Naira 1780.