Labarin Shugaban hukumar binciken kudi ta kasar Equatorial Guinea Baltasar Engonga da ya rika lalata da matan manyan mutane kuma yana daukar Bidiyon lalatar ya dauki sabon salo.
A jiya ne dai hutudole ya kawo muku labarin mutumin inda aka ruwaito cewa ya dauki bidiyo kusan 400 yana lalata da mata daban-daban.
Tuni dai Bidiyon suka watsu sosai a kafafen sada zumunta.
Daya daga cikin matan da yayi lalatar dasu da ta ga Bidiyon kuma surutu yayi yawa akan lamarin, ta kasa jurewa inda ta kashe kanta.
Har yanzu da hukumomi na ci gaba da bincike akan lamarin.
[…] baya,hutudole ya kawo muku cewa, daya daga cikin matan da yayi lalata dasu ta kashe kanta saboda kunyar bayyanar Bidiyon nasu da surutun da mutane me […]