Thursday, December 5
Shadow

Kasar Equatorial Guinea ta hana sauke bidiyo saboda hana yada Bidiyoyin bàtsà na jami’in gwamnati guda 400 da aka ganshi yana làlàtà da matan mutane

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin kasar Equatorial Guinea ta dakatar da dauke bidiyo daga yanar gizo a kasar.

Hakan na zuwane bayan da jami’in gwamnatin kasar Baltasar Engonga ya fallasa a Duniya inda aka ganshi yana lalata da mata daban-daban a wasu biyoyi guda 400 da suke ta yawo a kafafen sada zumunta.

Ana ganin wannan matakin yunkuri ne na gwamnatin kasar na dakile yada yada Bidiyon badalan na jami’in Gwamnatin.

A baya,hutudole ya kawo muku cewa, daya daga cikin matan da yayi lalata dasu ta kashe kanta saboda kunyar bayyanar Bidiyon nasu da surutun da mutane me mata.

Karanta Wannan  ALHAMDULILLAH: Jama'ar Gari Sùn Yi Kukañ Kuŕa Sùñ Fataťtaki 'Ýàñ Bìnďìga A Jihar Ķatsina, Tare Da Kwato Shanu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *