Hotunan Aurena Dake Ta Yawo A Kafafun Sadarwa An Yi Su Ne Bayan Daurin Aure, Kuma Bada Yawuna Aka Fitar Da Su Ba, Kuma Don Alah Ina Rokon Wadanda Suka Dora Da Su Goge, Cewar Abdulrahim Mansur Yelwa.
Abdulrahim Mansur Isa Yelwa ya magantu akan Hoton sa da Amaryasa dake yawo a Social Media tare da rokon duk wanda yayi posting ya goge.