Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Askarawa suka kama wata mata a kasar Saudiyya bayan data yanki rigar Ka’aba

Bidiyon yanda ‘yansanda a kasar Saudiyya suka kama wata mata ya karade kafafen sada zumunta.

Rahotanni sun ce an kama matar ne saboda ta yanki Kiswa, Watau Rigar Ka’aba.

Karanta Wannan  Abin mamaki ne yayin da Miliyoyin 'yan Najeriya ke cikin matsananciyar yunwa amma Shugaba Tinubu ya ware Naira Biliyan 712 dan gyaran filin jirgin sama>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *