Yaran Da Aka Kama Sun Shirya Jakunkunansu Sauara Dawowa Gida.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne zai jagiranci mikasu ga iyayensu.
Saidai ana ta kiraye-kirayen gwamnati data dauki nauyin karatunsu.
Hakanan shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Nura Khalid wanda aka fi sani da Digital Imam ya nemi a biya yaran diyyar cin zarafin da aka musu.