Wani bature dake zaune a Kauyen Legas ya bayyana cewa, Abinda ke burgeshi shine baya biyan kudin haya.
Bauturen na zaunene a kauyen Legas da ake kira Makoko wanda ke akan ruwa.
Kuma an shiga dashi ya nuna ko ina a cikin dakinsa.
An tambayeshi me yasa be je unguwar masu kudi ya zauna ba, sai ya kayar da baki yace idan dai ka iya zama da mutane lafiya, babu inda ba zaka je ka zauna ba.