Allah Ya yi wa Ayatullahi Sayyid Aliyul Bu’āj rasuwa a safiyar yau Laraba.
Kafin rasuwarsa, ya kasance daya daga cikin manyan Malaman Shi’a na duniya a birnin Najaf kuma mafi tsufa cikinsu, domin ya rasu yana da shekaru 103 a duniya.
Allah Ya gafarta masa.