Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad sarkin Waka kenan a wannan hoton tare da babban malamin addinin islama, Dr. Mansir Yallawa.
Sarkin Waka ya bayyana godiya ga malam da yi masa addu’ar Allah ya sa a gama Lafiya.