Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dan takarar Gwamna na jam’iyyar APC a jihar Oyo, Sharafadeen Alli ya ajiye wani akan cinyarsa yana shafashi

Dan takarar Gwamnan jihar Oyo na jam’iyyar APC, Sharafadeen Alli ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganshi da wani zaune akan cinyarsa.

Hakana an ganshi yana shafa cinyar mutumin dake zaune akan cinyarsa wanda aka ce dan jaridane.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta tafka Muhawara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a ya kwanta rashin Lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *