Wata matashiya ‘yar shekaru 30 ta koka da rashin tsayayye.
matashiyar wadda bidiyonta ya yadu sosai a kafafen sada zumunta ta bayyana cewa yawancin irin mazan da take so basu shirya aure ba.
Matashiyar tace a baya ta samu wadanda ke son aurenta amma matsalar shine ba kalar mazan da take so bane.