Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: An Harbawa magoya bayan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai barkonon tsohuwa yayin da suka yi dandazo a ofishin EFCC

A yayin da a yau, Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke amsa gayyatar da EFCC ke masa ya tafi ofishinsu.

Magoya bayansa sun fito suna zanga-zangar nuna goyon baya a gareshi inda suka taru a kofar ofishin EFCC.

Saidai an banka musu Barkonon tsohuwa inda aka ga suna ta rufe hancinsu.

Karanta Wannan  Matashiya da aka sacewa Naira Miliyan 3 data samo a ciranin data je Dubai a bankin Access Bank ta nuna Bank Statement dinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *