Friday, December 12
Shadow

Kalli kwalliyar Juma’a ta Fati Washa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hotunan nata da suka dauki hankali.

Ta saka hotonne a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta gaisuwar barka da juma’a.

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sallah ta Fati Washa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *