Wani bidiyo da ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa ya nuna wata budurwa Inda aka ganta saurayi na zaune cikin motar Alfarma ta G-Wagon yana rokon ta bashi lambar waya amma ta kiya.
Budurwar dai a karshe haka ta taxi bata baiwa saurayin lambar wayar ba.