Wani soja da ya kama matarsa na cin amanarsa da kwarto a gidansa ya baiwa mutane mamaki saboda matakin da ya dauka.
Sojan ya samo kek ne inda ya tara mutane ya daurawa matar tasa aure da kwarton.
A wani bidiyo da ya bayyana, an ha sojan na baiwa kwarton da matarsa kek din a baki.