Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyo yanda ‘yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a titunan Lagos

An gano yanda wasu ‘yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a Lagos.

Daya daga cikin ‘yan matance akawa bidiyo tana nuna jariran na boge.

https://twitter.com/chude__/status/1860349244810330429?t=VckDRJ5GQHpd9RLjLoRYCg&s=19

An sha zargin mabarata da amfani da wasu hanyoyin yaudara da yawa dan karbar sadaka daga hannun mutane.

Karanta Wannan  SO GAMON JINI: Hotunan Amarya Sayyada A’isha Humaira Da Ango Alhaji Dauda Kahutu Rarara sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *