Sunday, June 28
Shadow

Bankin First Bank ya kori ma’aikata 100

Bankin First Bank ya kori manyan ma’aikatansa su 100.

An kori ma’aikatanne dga aiki saboda su bada guri a nada sabbin jini su shugabanci harkar bankin.

Hakan na zuwane bayan da babban dan kasuwa, Femi Otedola ya sayi hannun jari mafi yawa a bankin wanda ya koma karkashin kulawarsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zuwa Lahira da Bidi'a kamar zuwa Bankine da Jabun Kudi>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *