Daga Comr Nura Siniya
Tsohon shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari, ya gwangwaje mawaƙi Ɗan Soja da kyautar kuɗi har dala 100 a wajen taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC da aka shirya a gidan gwamnatin jihar Katsina.
Ya kuke kallon wannan kyautar?