
Jirgin ruwa dauke da gas daga matatar man fetur din Dangote ya isa kasar Amurka.
Wannan ne karin farko da hakan ta faru.
Jirgin ya dauki gas ganga 320,000 zuwa kasar Amurka.
Matatar Man Fetur ta Dangote Tuni ta fara fitar da fetur zuwa kasashen Afrika amma wannan ne karin farko data fitar da gas zuwa kasar Amurka