
Najeriya ta kafa Tarihi inda a karin farko ta fitar da Solar Panel, watau Kwanon Sola da ake hada wutar Hasken rana dashi wanda aka hadashia gida Najeriya zuwa kasar Ghana.
Wannan ne karin farko da hakan ta faru inda hakan ke nuna irin ci gaban da Najeriya ta samu a wannan fannin.
Tuni dai Gwamnati a baya ta dauki matakai dan karfafa wannan bangare.