Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon Katafaren gidan da Ali Jita ya ginawa mahaifiyarsa

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya ginawa mahaifiyarsa katafaren gida inda aka ga ya wallafa Bidiyon gidan a yayin da ya kai mahaifiyar tasa.

Da yawa sun masa addu’ar fatan Alheri.

@realalijita

Seeing my mother happy is one of the greatest joys of my life ❤️ #mamana

♬ Mama – Ali Jita
Karanta Wannan  Gwamna Abiodun ya baiwa iyalan ƴan wasan Kano da su ka rasu a hatsarin mota Naira Miliyan 31

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *