Friday, October 16
Shadow

A karin Farko, Najeriya ta fitar da Kwanon Sola(Solar Panel) wanda aka kera a Najeriya zuwa kasar Waje

Najeriya ta kafa Tarihi inda a karin farko ta fitar da Solar Panel, watau Kwanon Sola da ake hada wutar Hasken rana dashi wanda aka hadashia gida Najeriya zuwa kasar Ghana.

Wannan ne karin farko da hakan ta faru inda hakan ke nuna irin ci gaban da Najeriya ta samu a wannan fannin.

Tuni dai Gwamnati a baya ta dauki matakai dan karfafa wannan bangare.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sati daya da Bashi Miliyan 20, Mutane sun yi mamakin ganin Bidiyon malam Nata'ala inda da yawa ke cewa ya warke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *