Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Solar Panels da yawa da aka saka a fadar shugaban kasa, an ma dauke janaretan dake fadar saboda yanzu ga Solar

An ga Solar Panels da aka saka a fadar shugaban kasa dake bayar da wutar lantarki ta hasken rana.

A Bidiyon an ji wanda suka dauki Bidiyon na cewa, an ma dauke janaretan dake fadar saboda yanzu an saka solar.

Shugaba Tinubu dai yace kada a sake zabensa karo na biyu idan bai samar da wutar Lantarki ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ta bar makaranta ta je wajan Surayinta, Bayan sun kammala Hutawa, ta rigamu gidan gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *