Saturday, September 26
Shadow

A karshe dai: Ainahin dalilin da yasa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya koma jam’iyyar APC ya bayyana

Rahotanni nata yawo a kafafen sada zumunta inda ake bayyana ainahin dalilin da yasa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma jam’iyyar APC.

Rahoton yace akwai rade-radin dake yawo cewa, Kwankwaso na shirin canja Abba a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP.

Dalili kenan da yasa Abban ya yi gaggawa ya koma jam’iyyar APC dan samun Tikitin takara.

Karanta Wannan  Kamfanin samar da wutar lantarki na Najeriya, TCN yace ya samar da wuta me karfin da ba'a taba samun kamarta ba a Tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *