Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: An tura jirgin sama ya dauko Ali Jita ya je yayi waka a wajan wani Biki

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa, an tura jirgin sama Sukutum ya je ya daukoshi zuwa wajan wani biki.

An ga Ali Jita yayin da yake hawa cikin jirgin inda ya bayyana cewa, Bikin Manya ne.

Karanta Wannan  Masu manyan Motoci sun gicciya motocinsu sun hana motocin Gwamnati wucewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *