Tuesday, March 18
Shadow

A karshe dai an saki Abba Kyari bayan da ya cika sharuddan beli

An saki DCP Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a gidan yari.

An saki Abba Kyari na tsawon sati biyu daga gidan yarin kuje dan ya sami yayi jana’aizar Mahaifiyarsa data rasu.

Kakakin gidan gyara hali na Abuja, NCoS, Adamu Duza ya tabbatar da sakin Abba Kyari.

Karanta Wannan  Bidiyo da Hotuna Da Duminsu: Harin 'Yan Ďabà A Kano Ya Yi Silar Muťùwàr Mutum Daya Tare Da Raunata 'Yan Sanda Biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *