Wednesday, September 9
Shadow

A karshe dai Sojoji sun kubutar da matar Marigayi Janar Rabe

Sojoji sun kubutar da matar Marigayi Janar Rabe daga hannun mutanen daji a Matazu jihar Katsina.

Zagazola makama ya bayyana cewa wata majiyar tsaro ta tabbatar masa da hakan.

An ga matar sojoji na bata kulawar gaggawa bayan kubutar da ita

Karanta Wannan  APC tace a kul EFCC kada ta sake ta binciki tsohon tsageran Naija Delta, Tampolo, duk da ganin Bidiyon sa yana wulakanta Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *