Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: An hango Dala $600,000 a wallet din Ahmad XM, watau Sama da Naira Miliyan dari takwas kenan

Ahmad XM ya wallafa ribar da ya samu ta dala $82,000 watau kusan Naira Miliyan 110,kenan a trading din Bitcoin da yayi.

Saidai a yayin da yake nuna ribar tasa, an kuma hango balance din wallet dinsa inda aka ga dala $600,000 watau sama da Naira Miliyan 800,000 kenan.

Da yawa sun yi mamakin cewa yana da wannan kudin inda akai ta sharhi akai.

https://www.tiktok.com/@ahmed_xm_/video/7651555564861918485?_r=1&_t=ZS-97EjJuxGv6v
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wasu barayin mashin da suka sace mashin a Danladi Nasidi, Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *