Monday, October 26
Shadow

A lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan an min tayin Naira Miliyan 80 in tallatashi amma naki yadda>>Inji Ali Jita

Tauraron Mawakin Arewa, Ali Jita ya bayyana cewa, a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, an masa tayin Naira Miliyan 80 ya tallata shugaban kasar amma yaki amincewa.

Ya bayyana hakane a hirarsa da Fati Muhammad inda yace Har Ali Nuhu ya kira amma dai haka suka bar abin ya shiririce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sojojin Najeriya sun nuna irin abinci dan kadan da aka basu bayan an turasu zuwa aikin tsaro na tsawon wata daya, da yawa sun tausaya musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *