Saturday, August 15
Shadow

Bidiyon Mahaifi yana rawa da diyarsa a ranar aurenta ya dauki hankula

Wannan wani mahaifi ne da aka gani yana rawa da diyarsa a ranar auren ta.

Wasu ya burgesu inda suka rika yabawa saidai sun ce saboda yana da kudi ne amma da talakane hakan ba zata faru ba.

https://www.tiktok.com/@turakees.shot/video/7625219209655504148?_r=1&_t=ZS-95IP6i1N94T&sp_source=7537614245375297080

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai Tijjani Gandu ya bayyana dalilin daukar hotuna da Maryam Booth

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *