June 27, 2025 by Bashir Ahmed A yau Juma’a aka daura auren Jarumi ABDUL M SHAREEF da Jaruma MARYAM MALIKA Allah Ya Basu zaman lafiya. Karanta Wannan Da Duminsa:Kotu ta kwace kujerar dan majalisar wakilai daga jihar Zamfara bayan da ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC