Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamna Abba na fada kan bututun ruwa da ba’a gyara ba ya dauki hankula

An ga wani Bidiyon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na ta yawo a kafafen sada zumunta inda Gwamnan ke fada game da wani Bututun ruwan Fanfo da ya lalace.

Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda akaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Kasar Amurka zata fara biyan mata dala Dubu biyar sama da Naira Miliyan 7 idan suka yadda su haihu sannan duk wadda ta yadda ta haifi 'ya'ya 6 za'a bata lambar yabo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *