Friday, December 26
Shadow

A yaune za’a yi bikin kammala aikin Tsohon shugaban Sojojin Najeriya da shugaba Tinubu ya sauke watau CG Musa

A yau ne hukumar sojojin Najeriya zata yi bikin kammala aikin tsohon shugaban sojojin Najeriya, CG Musa.

A yau za’a yi bikin dan tunawa da irin gudummawar da ya kawowa gidan soja da nasarorin da ya samu da sauransu.

Sanarwar data fito ranar Alhamis tace za’a gudanar da fareti dan hakan.

Karanta Wannan  Gwamnatin Najta tatsi harajin Naira Biliyan 600 daga kamfanonin Facebook, Amazon da Netflix

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *