
A wata hira da Channels TV suka yi dashi, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, mulkin Muslim Muslim shine babbar cin zarafi da akawa Kiristoci a Najeriya.
Saidai wasu sun zakulo sunansa a cikin wadanda auka amfana da tallafin kudaden da matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta bayar a jihar Filato.
Da yawa dai sun bayyana cewa, bai kamata yana zagin wannan gwamnati ba musamman lura da cewa ya amfana da ita.