Thursday, October 1
Shadow

Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai Tijjani Gandu ya bayyana dalilin daukar hotuna da Maryam Booth

Mawakin siyasa, Tijjani Gandu ya bayyana dalilin daukar hotuna tare da Maryam Booth.

A baya dai ya saka hotunansa tare da Maryam inda yace nan da awanni 24 zai bayyana dalilin hakan inda da yawa suka yi tsammanin auren ta zai yi.

Saidai da alama sabuwar waka ce zai saki me taken Amarya Me Capacity

https://vt.tiktok.com/ZSfpA8CE3
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan takarar Gwamnan jihar Gombe na jam'iyyar APC, Jamilu Gwamna yace ko kai dan APC ne Atiku Abubakar zaka zaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *