
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya Kiristoci da su yi bikin Kirsimeti me tsafta.
Sannan yayi kira a garesu da kada su sha giya sannan a yi rawa me tsafta.
Sannan yace kada a tsokani fada.
Shugaban ya bayyana hakane a Legas inda yake hutun Kirsimeti.